Kwamandan Rundunar Sojojin Najeriya Ya Kirayi Jami’ansa Dasu Dage Dantse

nigerian-army
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kwamandan rundunar sojojin najeriya Brigadier general Abdulmalik Bulama Biu ya kirayi jami’an dasu dage dantse suyi amfani da horon da suka samu yayin kawo karshen ta’addancin Boko Haram.

General Biu ya bayyana hakan yayinda aka tura wasu jami’an filin yaki, ya kara da cewa an ya kamata suyi amfani da dabarun su na yaki su gudanarda ayyukansu yadda ya kamata.

Haka nan ya yaba musu bisa kokarin da sukeyi na hadin kai da jajircewa wajen kakkabe yan ta’addan. San nan ya bayyana cewa canjin aikin da akeyi musu a lokuta nada nasaba da yadda aikin ya gada.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply