Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jinjinawa Shugaba Buhari kan Sako Dalibin Katsina Da Aka Sace

unhcr larrge
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar Kare Hakkin Dan-Adam ta Tarayyar Turai, ta yaba wa Shugaba Mohammadu Buhari kan dawo da daliban 344 da aka sace a Makarantar Sakandaren Kimiyya, dake Kankara, a Jihar Katsina.

Kungiyar Tarayyar Turai a cikin wata sanarwa daga Joseph Cullen, Rapporteur na Musamman, ayankin Tafkin Chadi, da afrika ta Yamma, ya ce sakin daliban abin ne da ya dace inda ya kara da cewa yaka mata a kawo karshin zubar da jini da akeyi .
A cewar Cullen, dole ne a sanya matakai tsaro domin ganin irin wadannan aika aikan bai sake faruwa ba .

Cullen yace Kungiyar Kare Hakkin Dan-Adam ta Tarayyar Turai ta kuduri aniyar ba da tallafi ta kowace irin hanya ga gwamnati domin ‘yan ta’adda su ajiye makamansu

kungiyar , sun yaba wa Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari da rundunar Sojan Nijeriya da masu ruwa da tsaki bisa namijin kokare da sukayi wajen ceto ’yan matan makarantar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply