Kungiyar malamai Ya Kasa Ya Yi Gargadi Ga Gwamnatin Tarraya Kan Cewar A Bude Makarantu A Ranar 8 Ga Watan Janairu.

schools
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar malamai ta kasa ta yi gargadi ga gwamnatin tarraya na cewar a bude makarantu a ranar sha takwas ga watan janairu

Shugaban kungiyar Dr Mike Ike-Ene ya bayyana cewa buba bukatan gaggawa wajen komawa makarantun idan har ana cigaba da samum yaduwar cutar COVID-19 a cikin kasar.

Ida ana iya tunawa a ranar sha bakwai ga watan December kwamittin shugaban kasa a kan cutar COVID-19 sun bayyana cewa an shiga wata shafi na cutar a karo na biyu.

Inda a ranar ashirin da daya ga watan December kwamittin sun bayyana cewa Gwamnattin tarraya ta bada ummarni da akulle dukkanin makarantu Kungiyar malamai ta kasa ta yi gargadi ga gwamnatin tarraya na cewar a bude makarantu a ranar sha takwas ga watan janairu
Shugaban kungiyar Dr Mike Ike-Ene ya bayyana cewa buba bukatan gaggawa wajen komawa makarantun idan har ana cigaba da samum yaduwar cutar COVID-19 a cikin kasar.
Ida ana iya tunawa a ranar sha bakwai ga watan December kwamittin shugaban kasa a kan cutar COVID-19 sun bayyana cewa an shiga wata shafi na cutar a karo na biyu.
Inda a ranar ashirin da daya ga watan December kwamittin sun bayyana cewa Gwamnattin tarraya ta bada ummarni da akulle dukkanin makarantu har zuwa ranar sha takwas ga watan janairu domin rage bazuwar cutar a tsakanin al’umma.
Ike-Ene yace ya dace a maida hankali a duba yanayin bazuwar cutar kafun a koma makarantun.
Ya kuma kara da cewa map, lamai da dalibai ne ya dace afara yiwa alluran rigakafin cutar idan har ya shigo cikin kasar. zuwa ranar sha takwas ga watan janairu domin rage bazuwar cutar a tsakanin al’umma.
Ike-Ene yace ya dace a maida hankali a duba yanayin bazuwar cutar kafun a koma makarantun.
#sss#ș
Ya kuma kara da cewa malamai da dalibai ne ya dace afara yiwa alluran rigakafin cutar idan har ya shigo cikin kasar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply