Kungiyar Malamai Sun Bawa Gwamnatin Jihar Borno Shawara Kan Korar Malaman Makarantu

borno-state-small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum ya ziyarci asibitoci 2 a yau don duba wadanda harin rokoki day an kungiyar Boko Haram ya rutsa dasu a birnin Maiduguri wanda ya kasha mutane 10.

An gano cewa an harbor rokokin jiya da daddare a unguwannin Kaleri dake wajen birnin Maiduguri amma ya cilla har zuwa Gwange da Adam kolo wanda ke tsakiyar birnin jihar.

Haka nan an ganoi cewa yawancin inda suka rasu a Gwange ne inda ya samu yara suna wasa.

Gwamna Zulum ya tabbatar da harin yayin ziyarar jajen day a kai babban asibitin jihar da kuma asibitin koyarwar duk a Maiduguri.

Gwamnan ya bayyana cewa wasu daga cikin wadanda suka samu raunin suna nan suna karbar magani inda ya bawa ma’aikatar kiwon lafiya data biya kudaden nasu.

Haka nan yace wan nan lokaci ne nab akin ciki ga mutanen jihar ta Borno dama gwamnatin jihar inda lamarin ya shafi kimanin mutane 60 wanda 10 daga ciki suka rasu.

San nan yace wan nan sabon salo ne kuma ya kamata a tashi tsaye da kayan fasaha ayi akiki a kai.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply