Kungiyar Ma’aikatan Gaggawa Kan Kiwon Lafiya Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Data Biya Su Albashinsu Na Watanni 3

min of health Elanare small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By Madu Mohammed, Maiduguri

Kungiyar ma’aikatan gaggawa kan kiwon lafiya na jihar Borno sun roki gwamnatin tarayya data jihar Borno da dakatar dasu daga aiki yayin da suke gudanar da ayyuka a kananan hukumomi 27dake fadin jihar.

Kungiyar sunyi kira ega gwamnatin tarayya data jihar ta Borno dasu biya su hakkokin da suke bi na watanni 3 tun daga watan December 2019 zuwa February 2020.

Yayin da suke ganawa da manema labarai a ofishin yan jaridun na jihar Borno dake Maiduguri shugaban kungiyar Isaac Nsoha yace suna rokon gwamnatocin dasu kawo musu dauki su biya su kudadensu na wata 3.

Haka nan yace e said they are adhocan dauke su ne na wucin gadi karkashin Health and Nutrition Emergency Response Project da gwamnatin tarrayya ta kafa da hadin gwiwar jihar Borno don magance rashin abinci mai inganci, kiwon lafiya da kuma taimakon gaggawa sakamakon rikicin ta’addanci a jihar.

San nan sun roki gwamnatin tarayya data kara fadada wan nan shirin a wasu jihohin ta kuma taimaka ta biyasu kudadensu a cikin asusun bankinsu na kashin kansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply