Kungiyar Lafiya Ta Duniya Da Hadin Gwiwar Jihar Borno Sun Samar Da Ma’aikatan Lafiya 8000

wHO-small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamantin jihar Borno da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya da kuma kungiyar lafiya ta duniya sun samar da ma’aikatan lafiya 8,000 a yankunan jihar Borno sakamakon yaki da cutar cizon sauro.

Ofishin hukumar lafiya na yankin Africa dake Brazzaville a kasar Congo ne ya bayyana hakan a shafinsa. Majalisar dinkin duniya tace an samar da ma’aikatan lafiyar ne saboda yanayin cutar cizo sauron da ake ciki inda za’a kare kimanin yara miliyan 2 daga wata 3 zuwa 59.

Acikin ma’aikatan akwai masu duba magunguna, masu daukar rahoto, masu kula da kuma masu da kuma manyan yankunan..
Yace amfanin wan nan yaki da cutar shine don kare yara daga kamuwa da cutar. Mataimakin gwamnan yace gwamnatinsu na kokarin habbaka lafiyar mutane.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply