
By Sadiq Abubakar
kungiyar Injiniyoyin Mata Ta Ba da Gudummawar Kayan Abinci, da Tsabar Kuɗi Ga Yan gudun hijira.
uwar gidan gomnan jihar borno hajiya Habiba Babagana Umara zulum ta kardamar da shirin a sansanin yan gudun Hijira dake shuwari
hajiya habiba zulum ta yabawa kungiyar da wannan tallafin da suka kawa sannna ta kirayi yan gudun Hijira dasu dukufa domin yin aduo;in kawo zaman tafiya akasar
da take bayani shugabar kungiyar a jihar borno Kori Shettima ta baiyana cewa akwai yan gudun Hijira 1,651 wayanda sukavci gajiyan kayakin a kannnan hukumomi Monguno , Kukawa, Nganzai, Guzamala, Marte da Abadam.
kayakin da aka raba sun hada da shinkafa , maggi gishiri , sabulu da sauransu .
A nasa jawabin Husaini Ibrahim, yayi kira da gomnati da ta kawo musu tallafin abinci.
shubaban sansanin ya mika godiyansa ga gomnati jihar da uwargidan gomnan da wannna kokari da sukayi a jihar.
daya daga cikin wayanda sukaci gajiyan hajara daga kukawa ta nuna godiyarta ga kungiyar
