
dai-dai lokacin da ake fama da annobar COVID-19.
Kungiyar tace kar hakan ya zama misalign inda mutane ke kamuwa da cutar ta COVID 19 data addabi duniya.
Babban daraktan kungiyar farfesa Martin Okafor ne yasa hannu inda yace sun lura lokacin da aka bada umarnin rigistar da rufewa yayi dai-dai lokacin da aka fama da cutar ta COVID-19a kasar.

Haka nan sunce a wannan lokacin da ake fama da annoba inda mutane kimanin miliyan 21 basuyi rigista ba za’a iya kamuwa da cutar ta COVID-19 yayin bin layi a cibiyoyin rigistar.
NDR/BBW
