Kungiya dattawan Arewa Sun Kawo Ziyara Ga Gwamnan Jihar Borno Ferfessa Babagana Umara Zulum.

images (6)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiya dattawa na Arewa sun tsai da tawaga domin su kai ziyara ga Gwamnan jihar Borno Ferfessa Babagana Umara Zulum.

Shugaban kungiyar Audu Ogbeh wanda ya riki mukami daban-daban cikin kasar shine ya jagoranci tawagar.

Yace kungiyar sun kawo ziyaran ne domin su jajanta a game da kisan baya bayan nan da akayiwa manoma sama da arba’ain a kauyen zabarmari dake karamar hukumar jere.

Shugaban kungiyar ya bayyana cewa ana samun koma baya a bangaren tsoro a yankin Arewacin kasar.Inda ya kara dacewa attajirai dake jihar basuda wata abuna tarihi da zasu barwa yan baya.
Yace ganin hakkan ne yasa kungiyar ta maida hankali kan bunkasa kanannan masana’antun gona a yankin.

Kungiyar sunyi Allah wadaida kissan da akayiwa wadannan manoma,inda sukace hakkan zallunci ne.
Kungiyar sun yaba da na mijin kokarin da Gwamnan yake yi acikin jihar.

A nasa bangaren Gwamnnan ya godewa kungiyar da nuna damuwarsu kuma ya kirayi Gwamnatin kasar da ta yi kokarin kawo karshen matsalar dake arewa.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply