Kudin mai yah aura dala 59.75

nnpc-small-1
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kudin mai ya kai makura a wan nan shekarar ranar juma’a bayan da gargar man takai dala 60 don farfado da tattalin arziki da samar da kungiyar kasashe masu fitar da mai wato OPEC da sauransu.

Dandal Kura ta gano cewa an samu sabuwar doka daga Amurka cewa inda ake sa ran daga watan Disamba zasu samu karfi wajen sarrafawa.

Haka nan majalisar Amurka na kokarin ganin ta samu taimako daga shugaban kasar AMurka Joe Biden’s sakamakon annobar COVID-19

Gangar man ta haura har kashi 63 ko ace kashi 1.1 akan dala 59.47 bayan day a haura a watan Fabarairu ta shekarar data gabata akan dala 59.75.

Haka nandanyen man kashi 54 ko kashi 1 akan dala 56.77 bayan day a kai 57.09, a watan Janairu na shekarar data gabata.

Wani dalibi mai suna Adam Muhammed wanda ke shekarar karshe a sashin tattali dake jami’ar Maiduguri yace ya kama
ta man ya samu masu saye da dama.

H bb bb bb or
Har yanzu Annobar bata dakatar da abubuwa ba tunda har yanzu ana neman man kuma tafiye tafiye ana bukatar iskar gas, diesel dama nman fetur din don amfanin jirage.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply