Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Wata Kara Da Dangin Sani Abacha suka Shigar

court
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

suka shigar inda suke neman kudaden da mahaifinsu ya ajiye a asusun ajiyar kasashen waje.

Kwamitin mai dauke da mutum biyar karkashin jagorancin Justis Sylvester Ngwuta ya yi watsi da karar da aka shigar da sunan Ali Abacha saboda rashin cancanta.

Mai sharia Kudirat Kekere wacce ta jagoranci shariar, ta ce shariar ta Ali Abachas ba ta da bambanci da ta dan tsohon shugaban kasa, Abba Mohammed Sani, wanda kotun koli ta yi watsi da shi a ranar 7 ga Fabrairu, 2020.

Kekere wacce wani Alkalin kotun kolin, Ejembi Eko ya karanta hukuncin a ranar Jumaa, ya ce Yana da kyau kotun ta yanke hukunci a kwanan nan.

Kekere yace kamar yadda yake a shari’ar Abba Sanis, haka batun Ali Abachas ma ya zama doka da oda saboda ba a shigar da shi a gaban kotun ba a cikin watanni uku da faruwar abin da aka yi korafi a kansa, domin haka ya keta sashe na 2 na Dokar Kare Jama’a.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply