Kimanin Mutane Miliyan 5 Ne Suke Da Cutar Diabetes A Najeriya

diabetes2
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wani babban masanin kula da magunguna Oluseyi Adenowo yace kimanin mutane miliyan biyar ne suke da cutar diabetic a Najeriya sai kuma miliyan tara dake da alamun kamuwa da cutar.

Mr Adenowo wanda ke wayar dakai kan cutar ine ya bayyana hakan a hirar da yayi da manema labarai ta wayar sadarwa don tunawa da ranar ta wayar dakan masu cutar Diabetes na 2020.

An kafa ranar 14 ga watan Yuni na kowace shekara a matsayin ranar wayar da kai kan cutar don wayar da kan mutane.
Ya bayyana cutar ta diabetes a matsayin ciwon da yafi yaduwa acikin cututtukan da ba’a dauka a wan nan karni na21, wanda yace bai da magani amma ana iya kare kai dashi.

Acewarsa ciwon na diabetes ya kasu kashi 2 type1 wanda matasa da dattijai suka fi kamuwa dashi sai kuma type2 wanda yawanci tsofaffi ne suke dashi.

Diabetes wanda ake kira diabetes mellitus ciwo ne da yake kare jikin dan adam daga samun krfin jiki ta hanyar abincin da ake ci.

Haka nan miliyoyin yan Najeriya na fama dashi kuma da dama daga ciki basu san suna dashi ba har sai sun shiga yanayinshi mai tsanani.

A kiyasin International Diabetes Federation Atlas 2019, kimanin yan Najeriya miliyan biyar ne suke da ciwon sai kuma miliyan 5 ne ke dashi sai miliyan 9 dake shirin kamuwa dashi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply