Kimanin Jami’oin Najeriya 32 Ne Ke Binciken Maganin Cutar Korona

corona vaccine
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kimanin Jami’oin Najeriya 32 ne a yanzu suke bincike kam maganin cutar Korona.

Mataimakin Daraktan kumgiya makarantun jami’ar Dr. Sulaiman Ramon-Yusuf ne ya bayyana hakan a a Abuja yayin da yake bayyana gudunmawar da jami’oin kasar suke bayarwa kan cutar a kasar.

Dr. Ramon-Yusuf yace gwamnatin tarayya na matukar bukatar maganin na Korona gaka nan cibiyar bincike karkashin ma’aikatar Ilimi na kan kafarta wajen ganin an samu maganain annobar a kasar.

Dr Sulaiman ya bayyana jami’oin da suka fara binciken. Haka nan yace sun bayyana sunayen jami’oin ta hanyar bincikawa ba don son rai ba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply