Kasar Saudia Tayi Alla Wadai Da Kasar Isra’ila Kan Kasar Palestine

saudi arabia
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kasar Saudi Arabia tayi alla wadai da kasar Isra’ila kan watsi da tayi da yarjejeniyar majalisar dinkin duniya kan yancin dan adam ga mutane Palestine.

Saudi Arabia ta bayyana karuwar ayyukan cin zarafin dan adama da kasar Isra’ila take yiwa mutanen Palestine da cigaba da gine-gine a matsugunansu da kuma kyamarsu da nuna musu wariyar launin fata da hana su akayan kula da lafiya, ilimi, ayyuka, kasuwan ni da kuma samun ma’adanai.

A rahoton Saudi tace yayin taro karo na 43 kan hakkin dan Adam jakadan kasar dake majalisar dinkin duniya da ragowar kungiyoyin a Geneva Dr. Abdulaziz Bin Muhammad Al-Wasil, ya tabbatar da matsalar ta kasar Palestine din.

Al-Wasil ya bayyana rashin jin dadinsa na cigaba ta watsi da yarjejeniyar hakkin dan Adama da kasar Isra’il tayi kan cutar da kasar Palestine.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply