Kasar China Zata Kwace Kadarorin Najeriya Idan Ba’a Biyata Bashin Da Takebi Ba – Amaechi

20200803_201843
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ministan sufuri Rotimi Amaechi yace China zata kwace kadarorin Najeriya na dallar amurka miliyan 500 kan bashin da take bin kasar idan ba’a biya taba.

‎China ta taba kwace kadarorin kasar Zambia bayan da gwamnatin Zambian bata biya bashin da kasar ta kasa biyan kudin kamar yadda Najeriyar ke shirin yi.

Ya bayyana hakan yayin hirar da yayi da gidan talabijin a daren Juma’a inda yace abinda kasar China zata karba kadai shine ayyukan da aka gina da kudin ta.

‎haka nan yace gwamanati ta fara biyan kudi na dala mililyan 96 cikin kudin wanda aka gina titin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna.‎

‎Ministan ya kara da cewa da sanin majalisar kasar aka karbi bashin kudaden.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply