Kasar Amurka Yayi Zargin Cewa Sarki Muhammad Bin Salman Na Kasar Saudiya Ne Ya Sanya Aka Kashe Dan Jarida Jamal Khashoggi.

saudi arabia
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wani rahoto daga kasar amurka ya nuna cewa sarki Muhammad Bin Salman na kasar Saudiya ne ya sanya aka kashe dan jarida Jamal Khashoggi.

Bayanan zai iya ruru wuta kan mulkin Biden a kasar amurka wajen samun kasar Saudiya da laifin kisa da zai ja hankalin kasashe.

Bayanan da aka fitar daga ofishin daraktan bayanan sirri na kasar amurka ya nuna cewa sarki Salman bayanan sirri kan ikon sa wajen aiwatar da aiki a masarautar sa.

Haka kuma mutane 15 da suka isa Istanbul a watan Oktoba na shekarar 2018 lokacin da aka kashe Mr Khashoggi tare da mambobi daga cibiyar karatun harkokin jarida a kotun sarauta wanda mashawarcin sarki Salman Saud al-Qahtani ya jagoranta.

Daga karshe rahotan ya kara dacewa sarki Salman yana ganin Mr. Khashiggi a matsayin barazana ga masarautar shi yasa yayi amfani da wannan damar wajen kashe shi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply