Kada Ku Koro Yan Gudun Hijira Yan Najeriya Zuwa Ga Ta’addancin Yan Boko Haram – UNHCR

refugees
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Ofishin majalisar dinkin duniya mai kula da yan gudun hijira ya kirayi gwamnati kamaru data dena dawo da yan najeriya da suke je neman mafaka a kasarta sakamakon rikicin Boko haram da suka gujewa.

Duk da gargadin kamarun bata daina dawo da mutane ba inji UNHCRi, inda suka kara da cewa hakan ya saba doka na taimakon mutane da ke neman taimako.

UNHCR tace a farkon shekarar 2018 an dawo da yan najeriya  385 da suka je neman mafaka a kamaru, wasu a watan Mayu da kuma  160 ranar 10 ga watan Afirilu da kuma 118 bayan sati daya inda gaba daya ya kama yan najeriya 87,600.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply