Japan Ta Bada $2.5M Don Taimako Da Farfado Da Ayyuka A Arewa Maso Gabashin Najeriya – UNDP

undp large
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Mai wakiltar UNDP a Najeriya Mr Edward Kallon yace Japan ta bada kudi dala miliyan 2.5 don taimako da farfado da ayyukan da akeyi a arewa ,aso gabashin najeriya.

Yace kudin zai taimaka wajen gudanar da wasu sababbin ayyuka da zasu taimakwa wadanda rikicin Boko Haram ya shafa a jihar Borno, Adamawa da Yobe a rahoton d Kallon ya fitar . Ya kara da cewa gwamnatin Japan ta dade tana taimakawa UNDP tun shekarar 2015.

San nan yace hakan yasa an samu an gudanar guraren amfanin jama’a guda 16, san nan an samar da ma’aikatan gaggawa guda ga muatane fiye da 1,400, manoma fiye da 3,000 da kuma masu kananan sana’oi fiye da 700, wadanda zasu dogara da kansu.

UNDP ta gudanarda ayyuka da mutane fiye da 125,000 suka amfana a jihohi 3.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply