Jam’iyyar APC Ta Lashe q Zaben Da Aka Gudanar A Jihar Gombe

download
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar zabe ai zaman kanta na INEC a jihar Gombe ta bayyana cewa jan’iyyar APC itace ta lashe zaben shugawagabanni da kananan hukumomin jihar da akayi ran asabar.

Shugaban zaben Mr Sa’idu Awak ya bayyana cewa, an sanar da sakamakon ne karkashin dokar hukumar na kashi 26 karkashin 1 da 2 a dokar 2913 da akayi wa gyara.

Yace APC ne ta lashe zaben a mazabu 11 da kuma majalisa 114 na jihar.

Sai dai Mr Awak ya shaidawa manema labarai cewa ba.a samu halartar jama’a da dama a zaben ba.

Wakilin gidan rediyo Dandal Kura ya ruwaito cewa yayin sanar da sakamakon zaben, babban jam’iyyar PDp bata tsaya sauraron sakamakon ba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply