Jamiyyar APC Ta Dage Yiwa Mambobin Ta Rajista

APC large
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Jamiyyar APC ta dage shirin ta na yiwa mambobita rajistar a duk fadin kasar wanda aka shirya tun farko Litinin.

Sanarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun Sakataren Kwamitin Kula da Taron na Kasa Sanata John Akpanudo edehe, ya sanar a Abuja, a ranar Asabar.

Ya ce suna matukar neman afuwa kan dage rajistar jam’iyyar Apc da aka shirya gudanarwa a ranar Litinin 25 ga wannan watan da muke ciki inda yace an dakatar da su har zuwa lokacin da shugaban jihar zai sanar.

A sabo da haka, suna rokon dukkan mambobisu da masu ruwa da tsaki,, dasu dakata har sai umarnin ya zo daga sama..

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply