Jami’an Tsaro A Jihar Adamawa Sun Kwato Manyan Motoci Guda 2 A Hannu Yan Ta’ada

Nigerian-police-thumb
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Jami’an tsaro a jihar Adamawa sun kwato manyan motoci guda 2 cike da makiyaya Fulani da dabbobinn su da suka taso daga jihar Zamfara sakamakon yawan hare-hare da yan bindiga ke kaiwa yankunan su.

Makiyayan zasuyi mafaka ne a karamin hukumar Fufore na jihar Adamawana kuma suka debe wasu’ sa’o’i a ofishin yan sandar a Wuro Hausa na kudancin jihar wanda da dama daga cikin su mata ne da kananan yara.

Daya daga matan ta bayyana cewa sun gudo ne dalilin kashe mazajen su da yan bindigar keyi wanda tace an kashe mijinta kuma an dauke da dama tare da rustle awakan su sanna tace kiwo a wajen na da matukar hatsari a yanzu.

Jami’I mai hulda da jama’a na rundunar yan sandar shiyyar DSP Suleiman Yahaya Nguroje yace hukumomi suna da sane dasu sannan babu bukatar tada hankali.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply