Inshorar Under one Roof Zata Duba Yadda Ake Gudanar Da Ayyukan A kasar Tun Daga Mataki Na Kasa Zuwa Jiha Da Gwamnatin Tarayya.

map-of-bauchi-state
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar bada inshorar lafiya ta kasa wato National Health Insurance Scheme karshin Under One Roof ta tabbatar da yakinin cewa za’a samu ingantaccen ayyukan kiwon lafiya ga dukkanin yan Najeriya.

Inshorar Under one Roof zata duba yadda ake gudanar da ayyukan a kasar tun daga mataki na kasa zuwa jiha har zuwa gwamnatin tarayya.

Sambo ya bayyana ranar Laraba a taron da yayi jawabinsa na inshoarar lafiya Under One Roof a Abuja.

Dr Eke Jonathan janaral manaja na sashin NHIS ne ya wakilci Sambo inda yace shirin zai gyara wasu abubuwa a harkar lafiya.

Haka nan yace suna da sabbabin ayyukan binciken sakamakon wanda NHIS take gudanarwa.

Kan batun yin ayyukan gaskiya a bayyane shirin zai karfafa harkar lafiya a kasar.

A nashi jawabin Dr Niyi Oginni, shugaban kungiyar yace shugaban kungiyar ya godewa mahukuntan da ma’aikatan na NHIS don cigaban yankin.

An kafa NHIS shekaru 20 da suka wuce karkashin doka ta 35 a kundin tsarin mulki na shekarar 1999 don tabbatar ayyukan kudaden don ayyukan lafiya masu inganci a kasar ta hanyar inshore.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply