Hukumar Kula Da Magunguna Zata Fara Gwajin Shan Kwayoyi Akan Dalibai .

ndlea large
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar kula da magunguna ta kasa wato NDLEA zata fara bin umarnin da gwamnati ta bayar na gwajin shan kwayoyi gay an makaranta da zasu koma, yan bautar kasa, sababbin ma’aikatan hukumomin tsaro.

NDLEA ace zasu yiwa sababbin mutanen da aka dauka gwaji haka nan za’a gwada wadanda aka bawa mukaman gwamnati gwaji inda suka ce a shirye suke su taimaka.

Hakana nan kwamandojin sun bayyana cewa zasu kade shan kwayoyin a kasar baki daya.

San nan sunce nasaran aikin nasu zai karfafa tattalin arzikin kasar.

Haka nan sun danganta da cewa yawan karuwar ayyukan ta’adanci nada nasaba da shan kawoyoyi kamar ta’addanci, garkuwa kungiyar asiri, bangar siyasa da sauran muggan ayyukan da Najeriya take fuskanta.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply