Hukumar Kula Da Kafafen Sadarwa Ta Kafa Sababbin Dokokin Rigistar SIM

images (26)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar kula da kafafen sadarwa wato The Nigerian Communications Commission (NCC) ta kafa sababbin hanyoyin da dokokin amfani da katin SIM a kasar.
Daraktan kula da jama’a na hukumar ta NCC Dr Ikechukwu Adinde ne ya bayyana hakan a rahoton day a fitar ranar Talata.

Adinde yace kafa sababbin dokokin nada nasaba da dokar da aka fitar a farko kan dakatar da rigitar sabbain katunan waya wanda Ministan sadarwa Dr Isa Ali Pantami ya bayar.

Haka nan yace ministan ya kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki a harkwar sadarwar don daukar wan nan matakin.
Yace taron ya samu halartar mahukuntan na NCC, NITDA, masu katin dan kasa, masu kafafen sadarwa da sauransu.

Haka nan ya bayyana cewa dukkanin masu ruwa da tsakin sun amince da matakan da aka dauka inda suka ce zai karfafa harkar rijitar katunan na SIM.

San nan yayi kira gay an Njaeriya da tabbatar cewa sun hada rijitar katin nasu na SIM da katinsu nay an kasa.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply