Hukumar Jami’oi Ta kasa Ta Umarci Jami’oi Dasu Dakatar Da Ayyukan Karatu

NUPENG-and-NLC
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar Kula da Jamioi ta Kasa (NUC) ta yi kira ga Mataimakin Shugabannin Jamioi da kar da su bari a shirya wani naui karatu da ya shafi dimbin jamaa a jamio;in .

Hukumar kula da jamioi ta kasa, a cikin wata sanarwa da Chris Maiyaki, Mataimakin Sakataren Gudanarwa na Gwamnati ya sanya wa hannu, ya ce ya kamata a dakatar da koyarwa saboda gujewa taruka.

Dandal Kura Radio International ta ruwaito cewa ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta kwashe tsawan watanni 9 bayan ta cimma matsaya da ya da gwamnatin tarayya.

Ta kuma ba da umarnin cewa jamioi su kasance a rufe a wannan lokacin, har sai Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin sake bude makarantu.

Mataimakin Shugaban Kwaleji ya kamata su lura cewa umarnin yana daga cikin matakan da Shugaban kasa ya amince da su domin rage yaduwar kwayar cutar Coronavirus ta biyu a cikin kasar.

Bayan dawowar COVID-19 ,Gwamnatin Tarayya, ta bayar da umarnin a ranar Talata, cewa ma iai kata dake Mataki na 12 zuwa kasa da su zauna a gida na tsawon makonni biyar, daga ranar Laraba, 23 ga Disamba 2020.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply