
Hukumar bada agajin gaggawa tare da hukumar kiyayye hadarurruka ta kasa sun kaddamar da shirin Operation Eagle Eye domin dakile hadarrruruka a yayin da bikin kirsimati da kuma na karshen shekarrar ke karatowa a jihar Borno.
A cikin sanarwar da mai Magana da yawun rundunar AbdulKadir Ibrahim ya bayar yace sun kaddamar da shirin ne domin karuwar matsaloli da ake fusta a kan hanya.
Yace sunyi hakkane tare da haddin guiwar masu ruwa da tsaki a wacan bangaren.
Ibrahim ya bayyana cewa shugaban hukumar said the Acting Zonal Mr.

Chinoko Ishaya ya bayyana cewa ana irin wannan taron a cikin kowane shekara.
Ya kuma kirayi direbobi da su kiyaye dokokin kan hanya domin asamu sauki a yayin tafiyar.
