Hafsan Sojin Saman Najeriya Ya Kai Ziyara Ofishin Operation Lafiya Dole Dake Maiduguri

airmarshal
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban rundunar sojin saman Najeriya Air Marshal Saddique Abubakar yace rundunar zata kara tura kayan aiki zuwa Maiduguri aci gaba day akin da suke day an ta’adda.

Abubakar ya bayyana hakan yayin da yakai ziyarar aiki ofishin Operation Lafiya Dole dake Maiduguri. Yace za’a kara tura kayan aikin ne don karfafawa jami’an dake yakin karfin gwiwa.

Haka nan ya kaddamar da wasu ayyuka kamar su dakunan kwana na jami’an don bunkasa rayuwar jami’an da aka tura yankin.

Ya kara da cewa sun dauki kwararan matakai kuma suna kan aikin inda yace yana yabawa jami’ansu kan kokarin da sukeyi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply