Gwanna Badaru Abubakar Ya Bayyana Cewa Ya Karbi Kudade Daga Gwamnatin Tarayya .

images (27)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwannan jihar jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya bayyana cewa ya karbi kudi naira biliyan 47 daga gwannantin tarraya wanda paris club ta bayar da kuma kudin aikin gina filin saukan jirgi.

Gwamnna Badaru Abubakar shine ya bayyana hakkan a wajen kaddamar da aikin titi mai kilometre 42 daga hanyar balagi zuwa auno.

Gwamnnan ya yaba da goyon baya da shugaba Muhammadu Buhari yake baiwa gwamnoni wajen samar da kudaden.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply