Gwamnnan Zulum Yayi Kira Ga NEMA Da Ta Samar Da Abinci Ga Mutane Dubu 800.

zulum (16)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By: Hadiza Garba, Maiduguri,
Gwamnnan jihar Borno ferfessa Babagana Umara Zulum ya nemi hukumar bada agajin gaggawa ta kasa da ta samar da Abinci ga mutane dubu dari takwas daga kanannan hukumomi 11 wanda hargitsin Boko haram ya rutsadasu a cikin jihar.

Hakkan yazo ne acikin sanarwar da mataimakin gwamnan a bangaren yada labarai Isa Gusau ya bayar.

Yace gwamnnan ya nemi agajin ne a cikin wasikar da ya aikawa shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta kasa Muhammadu Mohammed a lokacin da ya kai ziyara hedikwatansu dake birnin tarraya Abuja.

Shugaban hukumar ya kuma bada tabbacin cewa hukmar zata marawa jiharsa baya a koda yaushe mussamman wajen gannin kudirin gwamnnatinsa ya cika.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply