Gwamnnan Jihar Borno Zasuyi Hadin Gwiwa Da Hukumar Tsaro Domin Ganin Bayan Yan Kungiyar Boko Haram Da Kuma Sauran Laifuka Acikin Jihar.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnnan jihar Borno zasuyi hadin guiwa da hukumar tsaro domin ganin bayan yan kungiyar Boko haram da kuma sauran laifuka acikin jihar.

A yayin da suke kaddamar da bikin hadin guiwar a cikin birnin Maiduguri,Gwamna zullum ya bayyana cewa tun a chan baya hukumar tana taka rawa wajen yaki da rashin tsaro da ake fama da shi tare da binciko suran laifuka acikin jihar.

Yace ya kamata a jajice wajen ganin mu’amalarsu tacigaba domin a kai ga nasara.
Yace hukumar sun taka muhimmiyar rawa wajen dawo da zaman lafiya cikin jihar dama kasar baki daya.Yace yaji dadi da suka samar da offishoshinsu cikin kanannan hukumomi ashirin da biyu acikin jihar.

Ya baiwa shigaban hukumar Abdullahi Muhammadu tabbacin cewa zai marawa hukumar baya domin ganin ta tsaya da kafafunta biyu domin samun sauki aiki.

Zullum yakuma yi kira ga gwamnatin tarraya da ta marawa hukumar baya wajen samar da kayakin aiki na zamani domin samun nassara a yiyin da suke aiki.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply