Gwamnatin Tarraya Ta Kaddamar Da Shiri Na Mussamman Domin Tallafawa Kananan Masana’antu Da Kuma Derebobi Karkashin Tsarin Survival Fund.

President-Muhammadu-Buhari-resumes-office
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A cikin shirin Gwamnatin tarraya na bunkasa tattalin arzikin kasa tare karfafa kanannan sana’oi domin rage radadin karayan tatalin arziki da cutar COVID19 ta kawo, Gwamnatin tarraya ta kaddamar da shiri na mussamman domin tallafawa kananan masana’antu da kuma derebobi a karkashin tsari mai taken Survival Fund a daya ga watan oktoba.

Wadan da aka tattantace a cikin sana’ar sufuri zasu karbe tallafin kudi na naira dubu tallatin sau daya kaccal wadanda suka hada da derebobin manyan da kananan motoci,Babura, yan adaidaita dama masu tura baro.

Za’a raba baada kudin agajin gida uku.
Mutane dubu hamsin da tarane suka ci gajiyar shirin a cikin jihohi ashirin da hudu cikin watan nowamba.

Tuni aka fara bada kudaden tallafi a matakai daban –daban wadan da suka hada da bangaren ilimi,kiwon lafiya da sauransu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply