Gwamnatin Tarayya Tayi Gargadi Ga Malaman Addinai A Kasar .

images (16)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin tarayya tayi gargadi ga malaman addinai a kasar nan da su daina yin furucin da zai kawo kiyayya da rashin hadin kai, hakan zai iya jawo tashin hankali.

Ministan yada labarai da al’adu Alhaji Lai Mohammed shi ya bayyana haka a wata sanarwa da maitaimaka masa kan kafofin yada labarai Segun Adeyemi ya sanyawa hannu yace hakan bai dace bag a malamin addini yayi anfani da wannan lokaci na kirismeti lokaci na zaman lafiya wajen anfani da kalaman da zai kawo tashin hankali da rashin hadin kai.

Yace bai dace ga malaman addinai ba na yin abinda zai lalata zaman lafiya, ko nuna kyama ga gwamnatin da basa goyon bayan sa ba.

Ministan yace dukkan kalubalen da ake fuskanta a Najeriya a wannan za a iya magance shi ne idan shuwagabanni day an Najeriya duka suka hada kai.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply