Gwamnatin Tarayya Tabada Umurni Ga Cibiyoyin Sadarwa Kan Caji Domin Gyara Numban Shaidar Dan Kasa

NCC_LOGO
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin tarayya ta bada umurni ga hukumar sadarwa ta kasa da kuma ma’aikatar dake kula da shaidar dan kasa da su cire naira 20 ga duk wanda zai tabbatar da numban shaidar dan kasa.

Ministan sadarwa Isa Pantami shi ya bada wannan umurni kuma yace a yi anfani das hi da gaggawa, a wata sanrwa da mai Magana da yawun ministan Uwa Suleiman yayi yace umurnin da ministan ya bayar domin samun sauki ne yayin gudanar da aiki.

Mataimakin shugaban hukumar sadarwa da kuma darakta janar na ma’aikatar dake kula da shaidar dan kasa sun sanar da ministan cewa sun gana da hukumomin da abin ya shafa kuma sun tattauna akan haka.

Da wannan sharadin, dukkan nin yan Najeriya zasu iya anfani da numba star 346 harsh domin tabbatar da shaidar dan kasa ba tare da an cire musu komai ba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply