Gwamnatin Tarayya Ta Kara Kudin wuta Lantarki

images (16)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar wutar lantarki na kasa ta kara farashin man fetur da fiye da kashi 50 ga dukkan kostomomin ta dake karkashin kamfanoni 11 na wutar lantarki.

Hakan yazo ne bayan wata biyu da hukumar tayi maksamancin hakan a watan nuwanban 2020.

Injiniya Sanusi Garba shugaban hukumar ne ya rattaba hannu kan sanarwar wanda akayi shi ranar 30 ga watan disamba na 2020 daya gabata tare da cewa zai fara aiki ranar 1 ga watan janairu na sabuwar shekarar nan.

Hukumar ta kuma ce darajar kudi data tashi a kasuwannin duniya shi yayi sanadiyyar hau-hawar farshin kudin wutan

A baya cikin watan satumban shekarar data gabata kamfanin DisCos ta kara farshin wutan wanda kuma kostomomi basuyi na’am das hi wanda har yakai ga gwamnatin tarayya ta janye batun bayan tattaunawa.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply