Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Tsarin Maye Gurbi layukan Wayoyi Da Suka Bata Ko Aka Sace Ko Ya lalace.

images (16)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin tarayya ta amince da tsarin maye gurbi na layin wayoyi ga wadanda layukan su ya bata ko aka sace koma dai ya lalace.

Daraktan al’amuran jama’a na hukumar sadarwa na kasa Dr.IkechukwuAdinde, da kuma Mr Kayode Adegoke na hukumar bayanan shedar kasa a tare suka yi sanarwa hakan

Mr Adinde yace tsarin na cikin kokarin gwamnatin tarayya na amince na rage wahahalu da masu amfani da layin wayoyi zasu iya fuskanta tare kuma da tabbatar da ingatattcen amfani.

Yace karkashin jagorancin ministan sadarwa da kasa, an kaddamar da kwamiti mai wakilai daga hukumar sadarwar, dana shedar zama yan kasa dama kungiyar dake bada lisisi ga kamfofin sadarwa sai kuma masu wayoyi domin gudanar wa.

Mr Adinde yakara da cewa kwamitin zata tabbatar da hada dukkan layukan wayoyi da kuma shadar zama yan kasa na NIN.
Yace gwamnatin najeriya tayi matukar godewa yan kasa bisa fahimta da jajircewa da suka nuna don ganin nasarar aikin.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply