Gwamnatin Najeriya Tana Kan Bakanta Na Cigaban Demokradiyya

buhari
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace gwamnatin Najeriya tana kan bakanta na cigaban demokradiyya da kuma kyakkyawan gwamnati a nahiyar Afirka.

Shugaba Bukari ya bayyana hakan ne a Abuja yayin rattaba hannu kan yerjejeniya karo na biyu tsakanin tarayya da majalisar yankunan Afirka na African Peer Review Mechanism.

Yace Najeriya taci gaba da bada goyon baya ga demokaradiyya musamman ma a karkashin lemar tsarin duba yanayin yankunan sashen afirka na African Peer Review.

Shugaban majalisar Sanata Abba Ali yace bana an gano yadda ayyukan majalisar take tasiri a Najeriya da kuma inganta kyakkyawar shugabanci.

Cikin jawabin ta shugabar cin gaban kungiyar hada ka na kasasheb Afirka Gloria Akobundu tace karo na biyu kenan da aka gudanar da biniken karkashin shugabancin Muhammadu Buhari bayan shigar Najeriya majalisar tun 2001.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply