Gwamnatin Najeriya Ta Kara Wa’adin Kwanakin Yin Rajistar Lambar Kasa Da Layukan Sadarwa Zuwa Ranar 6 Ga Watan Afrilu

SIM CARDS
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin tarayya ta sanar da kara wa’adin lokacin yin rajistar layukan sadarwa da shaidar kasa izuwa ranar 6 ga watan afrilu .

An kara lokacin har zuwa 6 ga watan afrilu na shekarar nan domin aga ba’a datse layukan jama’a ba.

Daraktan ayyuka na hukumar sadarwar kasa na NCC, Ikechukwu Adinde ne ya bayyana hakan tare da cewa ministan sadarwa Isah Pantami ya kara kwanakin ne yayin taron kwamitin tabbatar da shaidar rajistar wanda akayi a ranar 1 ga watan fabrairu na wannan shekarar.

Minista Pantami ya kirayi dukkan yan Najeriya da suyi amfani da damar kara lokacin suyi rajista tare da kula da dokokin da cibiyoyin rajistar suka gindaya.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply