Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Samar Da Hanyar Da Za’ayi Amfani Da Kimiya Domin Kula Da Muhalli Da Kuma Hanyar Bunkasa Lafiyar Jama’a A Cikin Jihar.

Bala-Mohammed-new
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Bauchi ta samar da hanyar da za’ayi amfani da kimiya domin kula da muhalli da kuma hanyar bunkasa lafiyar jama’a a cikin jihar.

Kwaishinnan muhalli, Hamisu Muazu Shira shine ya bayyana hakkan a wajen bikin bude wajen gwaje-gwaje muhhalli ta hanyar amfani da kimiya ta farko a cikin jihar.

Honorable Hamisu Shira yace jina wannan offfishi na zamani yazo daidai ne da tsarin Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na ganin cewa a tsabtace muhhalli da kuma kiwon lafiya na jama’a.

Ya yabawa Gwamnnan da daukkaka bangaren kula da muhhalli da kuma lafiyar jama’ar jiharshi.Ya kuma yi kira ga masu fada aji na ciki jihar da su marawa gwamnnan baya domin ganin ya cimma burinsa.

Kwamishinnan ya kuma bada tabbacin cewa zai yi aiki kai da fata domin ganin ya cimma kudurorin Gwamnatin shi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply