Gwamnatin Jihar Adamawa Ta Lashi Takwabin Cewa Sai Taga Bayan Matsaloli Da Suke Hana A Biya Yan Fensho Kudadensu A Cikin Jihar.

adamawa-state
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Adamawa ta lashi takwabin cewa sai taga bayan matsaloli da suke hana a biya yan fensho kudadensu a cikin jihar.

A game da hakkan ne Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a wajen taron sun a yan siyasa ya bayyana cewa ya ware naira biliyan daya da digo biyar domin a biya waddannnn tsofin ma’aikatan.

A yayin da yake zantawa da manema labarai shugaban ma’aikatan na kannannan hukumomi Mr John Medugu yace an tsayar da kwamiti mai dauke da mutum biyar domin su fara aiki a kai.

Medugu yace a yanzu kwamitin ta tanntance tsofin ma’aikatan su dubu shida da dari uku da ashirin da uku.

Shugabn ya bukaci tsofin ma’aikatan da su kwantar da hankulansu uma suyi hakuri domin sun samu bayannin cewa akwai wadanda ba’a biya suba har na tsawon shekaru hudu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply