Gwamnati Jihar Borno Ta Mika Sakon Ta’aziyar Ta Ga Iyalan Mai Kanuribe Na Jihar Lagos Alhaji Mustapha Muhammad

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Mai Magana da yawun gwamnan jihar Borno Malam Isa Gusau ya sanar da cewa ayarin gwamna Zulum bai jibinci hatsari ba.

Malam Gusau ya bayyana hakan ne bayan labari da wani kafar labarai na kasar waje ta wallafa a shafin ta cewa ayarin gwamna Zulum sun gamu da hatsari.

Cikin sanarwar, gwamnati ta mika ta’aziyar ta ga iyalan Mai Kanuribe na jihar Lagos Alhaji Mustapha Muhammad tare da saura biyu da suka ransu cikin hatsarin mota a hanyar su ta dawowa Maiduguri daga karamin hukumar Mafa.

Sanarwar na kunshe da cewa hatsarin ya abku ne da marigayin sakamakon tafiyar goyo bayan na marawa gwamnatin Zulum da kuma jam’iyyar APC baya.

Sanarwar har ila na kunshe da cewa marigayin yabar garin Mafa a lokacin da gwamna Zulum ke can kuma a hanyar sa ta dawowa ne tare da sanata Kashim Shettima suka ci karo da hakan inda daga nan suka raka gawarwakin hade da ta’aziya ga iyalan su.

Gwamna Zulum yayi addu’ar neman gafara ga Mai kanuribe da sauran

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply