Gwamnan Zulum Ya Amince Da Nadin Shugaba Da Kuma Mambobin Hukumar Bada Shawarwari Na Jihar .

ZULUM-INAUGURATE-COMIITE
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Zulum ya amince da nadin shugaba da kuma mambobin hukumar bada shawarwari na jihar .

Sakataren gwamnatin jihar Usman Jidda Shuwa shi ya bayyana haka a wata sanarwa cewa gwamnan ya nada Alh. Abba Lawan Kirawa a matsayin shugaban hukumar sai kuma injiniya Baba Mala Kaigama a matsayin sakatare sai kuma Dr Hauwa Mai Musa, Shettima Lawan Maina, Abba Abbari da kuam Comrade Ali Baba Shehu zasu kasance a matsayin mambobin hukumar.

Sanarwar ta kara dacewa hukumar zata kasance a matsayin mai bada kariya ga al’ummar jihar nan ta wajen samar da damar aiki daga gwamnatin tarayya kuma hukumar zata hada hannu da gwamnatin tarayya wajen kare jama’a da samar da ayyuka ga jama’ar jihar nan.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply