Gwamnan Mai Mala Buni Ya Kaddamar Da Rabon Dabbobi A Jihar Yobe .

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya kaddamar da bikin rabon dabbobi na tsarin karfafa tattalin arziki ga mata a Buni Yadi na karamar hukumar Gujba.

Gwamnan ya raba akuyoyi dubu 1 da dari 7 da 80 ga mata dari 8 da 90 a fadin jihar karkashin shirin.
Ya tabbatar da cewa gwamnatin sa zata cigaba da taimakawa tare da bada goyon baya ga mata da marasa karfi domin su dogara da kansu.

A nashi bangaren daraktan gudanarwa na karamar hukumar Gujba Muhammad Haruna Mai Turare ya bayyana cewa dukkan nin jama’ar Gujba suna godiya tare da nuna farin cikin su ga gwamnatin Mai Mala.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply