Gwamnan Jihar Borno Ta Nada Dan Asalin Jihar Kwara Mai Bashi Shawar Kan Sha’anin Tsaro

zulum (16)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da nadin Brigadier General Abdullahi Sabi Ishaq, a matsayin maibashi shawara kan sha’anin tsaro.

Mai Magana da yawun gwamnan Malam Isa Gusau ne ya fitar da rahoton hakan inda yace gwamman ya nada General Ishaq,wanda yayi ritaya ranar 10 ga watan Janairu mukamin wanda mukamin shin a karshe shine mai kula da sashin yansanda karkashin rundunar Operation Lafiya Dole daga Disamba ta shekarar 2018 zuwa watan Junairu na shekarar 2021.

Haka nan ya jagoranci ayyuka da dama wajen yaki day an kungiyar Boko Haram, kuma kafin nan ya rike mukamin kungiyoyi 8 na rundunar dake Monguno daga shekarun 2016 zuwa 2018.

Gusau ya kara da cewa General Ishaq ya karbi kyautuka da dama daga rundunar da kuma ayyukansa da suka bashi taurari dama cikin shekaru 30 da yayi yana aiki da rundunar da kuma karkashin was a recipient of military medals including a force service star, meritorious operation lafiya dole da majalisar dinkin duniya. 

General Ishaq dan asalin jihar kwara ne kuma an haifeshi a garin Ilesha 13, ga watan Junairu na shekarar 1965.
Haka nan gwamnan ya taya shi murna da kuma fatan aiki dashi don cigaba da dakile ayyukan ta’addanci.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply