Gwamna zulum Ya Mika Kasafin 2021 Naira Biliyan 208 Yayin Da Bangaren Ilimi Ke Kan Gaba Cikin Kasafi

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

photo by Babagana Bukar Wakil Ngala

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum a jiya laraba ya gabatar da kasafin Naira biliyan 208 na shekarar 2021 mai kamawa kasha 65 na ayyuka sauran ayyuka da sazu biyo baya kuma yaci kashi 35

Gwamnan yayi gabatarwa a majalisrar dokokin dake jihar.

inda yace hukumar bada haraji na cikin gidane zata ta samar da kudaden kasafen
Dayake bayani Governor Zulum yace ilimi shine kan gaba wajen kasafin wanda aka ware N16.2b,  N15.7b kuma na sake gine-ginen matsugunin yan Gudun HIJIRA haka zalika N11.7b kuma an ware na sake gyara Damboa – Biu road, Chibok – Askira Road, Jiddari Polo road, dasauran su.

Haka zalika gwamnan ya ware N10.4b a bangaren lafiya harma da asibitin kashi dama kuma asusun gine-gine da akeyi na asibiti koyarwa na jami’ar Maiduguri
An kuma ware N9.4b a bangaren noma da kuma N5.7b ga hukumar kula da hanyoyi jiha yayin da aka kuma ware N4.2b ga bangaren gine-gine dag yare gyare da kuma gina rukunin gidaje dari 5 da manyan shaguna a jihar.

Haka zalika gwamnan ya bayyyana shirin taimaka wa manoma dubu 1 a noman rani a dukkan kananan hukumomin jihar

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply