Gwamna Zulum Ya Karbi Allurar Astrazenaca.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By: Babagana Bukar Wakil , Maiduguri
Gwamnan jihar borno farfesa Babagana Umara Zulum ya karbi allurar rigakafin oxford astrazenaca a safiyar yau a gidan gwamnatin Maiduguri.

An gabatarwa da gwamnan takarda shaida nan take bayan ya karfi allurar rigakafin.

Gwamnan ya kasance cikin farin ciki da murmushi a fuskar sa rike da takarda shaidar bayan yin allurar.

Idan za’a iya tunawa mataimakin gwamnan jihar borno Umar Usman Kadafur wanda shine shugaban babban kwamiti mai karfi na covid-19 tared mambobin majalisar zartarwar jihar ta borno sun karbi allurar rigakafin na astrazenaca a watan maris a shekarar nan.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Related stories

Leave a Reply