Gwamna Zulum Ya Gana Da Ministan Kula Da Harkokin Waje Geoffrey Onyeama.

ZULUM
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By: Babagana Bukar Wakil Ngala, Maiduguri
Gwamnan jihar borno farfesa Babagana Umara Zulum ranar alhamis sun gana da ministan kasa mai kula da harkokin waje Geoffrey Onyeama, domin gama kokarin gwamnatoci wajen maido da dubbunnan yan gudun hijira yan jihar borno dasuke Kamaru saboda hararen da yan boko haram suka kai musu kimanin shekara shida yanzu.

Tattaunawar ta gudana a hukumar ta harkokin waje Abuja. Ya kasance bayan jerin gamuwa da gwamnan yayi da ministar agajin gaggawa da tamaikon kai Sadiya Umar Farouk, manyan shuwagabannin hukuma masu lura da yan gudun hijira, yan gudun hijiran dake cikin kasar dakuma waddanda suke waje, hukuma mai lura day an gudun hijira na majallisar dinkin duniya da kuma masu ruwa da tsaki.

Taron ya samu hallacin Ambassador Baba Ahmad Jidda mai wakiltar kasar a china a matsayinsa na dan jihar borno.

An bayyana cewa fiyeda yan gudun hijira dubu sittin, yawanci daga jihar borno wasu kuma daga jihar adamawa ne suke Minwao a kasar kamaru, inda gwamnan jihar borno Zulum ya kai musu ziyara tareda basu abubuwan tallafi.

Gwamnan ya kara da cewar ana ginin sa

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply