Gwamna Mala-Buni Ya Jajantawa Wadanda Iftila’in Gobara Ya Shafa A Garin Potiskum.

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wasu shagunan da ba a tantance adadinsu ba sun kone kurmus a babbar kasuwar Potiskum.

Lamarin yana da alaƙa da lokacin bazara da ake fuskanta a wannan yanayi da ake fuskanta .

Wata sanarwa da wakilinmu Hamisu Ado Nguru ya ya aiko mana yace gwamnan ya samu labarin gobaranne a lokacin da yake karban bakuncin shugaban jamiyyar APC mai rikon kwarya, da Kwamitin Shirye-shiryen Babban Taron Kasa

yace Gwamna Buni ya nuna matukar rashin jin dadin sa gamai da gobaran Potiskum wannan Bayanin ya fito ne daga bakin Daraktan harkokin yada labarai , Mamman Mohammed, a ranar Litinin.
Gwamna Buni ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici matuka, inda ya umarci Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar (SEMA) da ta bai wa wadanda abin ya shafa dukkan taimakon daya dace na gaggawa tare da yin laakari da irin barnar da gobaran ta haifar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply