Gwamna Buni Ya Rattaba Hannu Kan Kasafi Na Shekarar 2021

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya gabatar da kasafin shekarar 2021 mai kamawa a majalisar dokokin jihar kamar yadda doka ya tanadar.

Gwamnan Buni yayi ikrarin kasafin da kasafin da farfadowa da kuma sake inganta tattalin arziki.

Yace kasafin ya shiga dukkan ayyuka da aka tanada wa jihar don amfana jama’an jihar da kuma ganin gwamnati ta cimma biyan bukatu.

Ya kuma yi amfani da damar ya mika godiyar sa ga kakakin majalisar jihar da kuma ma’aikatan gwamnatin jihar da irin ayyuka da sukayi don tabbatar da cewa an shigar da kasafin wanda hakan zai baiwa gwamnati damar fara aiki daga shiga sabuwar shekara mai kamawa.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply