Gwamna Buni Ya Kaddamar Da Rabon Kayyayakin Tallafi A Jihar Yobe.

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnan jihar Yobe ya kaddamar da rabon tumakai da akuyoyi ga mata don tallafi na karfafawa a Buni Yadi dake karamar hukumar Gujba.

Gwamnan ya raba tumakai dubu daya dari bakwai da tamanin ga mata dari takwas da cassa’in a mazaba dari da saba’in da takwas dake kananan hukumomi goma sha bakwai a jihar.

Ya kara da cewa gwamnatin sa zata cigaba da tallafawa mata don su kasance masu dogaro da kai da kuma samu abunyi.

Daraktan kula harkokin karamar hukumar Gujba, Muhammed Haruna Mai Turare yace gaba daya al’ummar ta Gujba da masauratar ta sunyi murna da kuma godiya ga gwamnatin jihar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply