Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Ya Jaddada Kudirin Gwamnatinsa Na Kawo Kashen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Adamawa.

fintirii
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo kashen cin zarafin jinsi a jihar Adamawa.

Gwamna Fintiri ya bayyana hakkan ne a yayin da yake zantawa da wakilin kwamitin a cikin jihar.

Gwamna ya nemi kwamitin da ta marawa gwamnatinsa baya domin cimma nasara na kawo karshen cin zarafin jinsi da ake fama da ita a jihar.

Yace Gwamnatinsa zata marawa kwamitin baya wajen ayyukan da take yi kuma ya yaba da kokarin aikin agaji da kwamitin sukeyi.

Tunda farko, cikin jawbin shugaban kwamitin Mrs. Ulla Elizabeth Mueller ta bayyana cewa wajen yin gwaje-gwaje na zamani da kwamitin ta gina a jami’ar Modibbo Adama a yola tayi shine domin shawo kan matsalar cin zarafin jinsi.

Tayi kira ga gwamnnan da ya cigaba da marawa kwamitin baya a koda yaushe.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply